KISAN KWAMANDAN IRAN: Abubuwa 10 da suka biyo baya cikin kwanaki uku byAshafa Murnai January 5, 2020 0 Kungiyar Hada Kai ta Sojojin Tarayyar Turai, NATO sun bayyana ficewa daga kasar Iraqi.