TASHIN-TASHINAR ZARGIN KISAN JANAR ATTAHIRU: ‘An kama ni, an kulle ni, an kore ni don a toshe min baki’ -Janar Ɗanjuma Keffi mai ritaya
Ya ce a tsawon kwanaki 64 duk a ƙasa kan daɓe ya riƙa kwanciya, ba tabarma, ba karifa ballantana matashin-kai.
Ya ce a tsawon kwanaki 64 duk a ƙasa kan daɓe ya riƙa kwanciya, ba tabarma, ba karifa ballantana matashin-kai.
Mazaunin ya ce maharan sun bi kauyukan dake zagaye da Gubio da Monguno suna raba musu wannan takardar sako.
“Gwamnati zata ci gaba da tsare Dasuki har sai kotu ta ce a sakeshi tukuna.”