Pius Sunday ya ce har yanzu cutar kuturta na addabar mutanen Najeriya musamman talakawa cikin su saboda rashin tsafta.
Hukumar NEMA ne ta sanar da hakan yau a garin Sokoto.
Gwamnati ta lashi takobin ganin cutar bai ci gaba da yaduwa ba.
Kokari muke mu ga cewa mun kawar cutar sankarau a jihar
An bizine Ochai jiya juma’a.
A tsakanin watan Nuwamba zuwa Afrilu mutane da dama sun rasa rayukansu a dalilin yaduwar cutar.
Kwamishinan rundunar ‘yan sandar jihar Muhammed Abdulkadir ya sanar wa manema labarai
Yace gwamnati tayi hakanne domin ganin an shawo kan cutar kafin ta yadu wadansu garuruwan.
Ya fadi hakan ne lokacin da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kai masa ziyara a fadarsa dake Sokoto.