HAJJI 2022: Yadda Ƴan bindiga suka kai wa ƴan haramar zuwa aikin Haji a hanyar su ta zuwa Sokoto daga Isa
Ƴan bindigan sun kashe mutane da dama, sun sace mutane, dabbobi da dukiyan mutane sannan da saka wa mutane harajin ...
Ƴan bindigan sun kashe mutane da dama, sun sace mutane, dabbobi da dukiyan mutane sannan da saka wa mutane harajin ...
Wasu ƴan ɗaurin aure sun faɗa hannun ƴan bindiga a hanyar dawowa daga Sokoto wajen ɗaurin auren abokin su.
'Yan siyasar PDP da dama sun nuna kwaɗayin so zama gwamna a Jihar Sokoto, bayan cikar wa'adin Gwamna Aminu Tambuwal ...
Guiwa ya ce NABTEB da NECO kuma duk an amince da su, domin hukumomin shirya jarabawa ne da Gwamnatin Najeriya ...
Tilde ya kara da cewa dole fa ƴan siyasa su fito su faɗi gaskiya su daina boye suna rarume rarume
Rundunar ƴan sandan jihar Sokoto ta bayyana cewa ta yi kama wasu mutum biyu da ake zargi hannu wajen kisan ...
Omotosho ya xe hasalallun matasa sun cinna wa wasu cocina wuta sannan kuma sun babbake wata mota ɗaya da ke ...
Sanarwar da aka fitar daga Sarkin Musulmi tun a ranar Juma'a dai ta fusata Musulmi da dama.
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Tambuwal ya saka ta baci a jihar Sokoto
Ita dai Deborah ta fusata ne wai don wasu ɗalibai sun saka abubuwan addini a cikin guruf din WhatsApp din ...