SOKOTO: EFCC sun ci kwalar jami’an da suka waske wa ma’aikata albashi byAshafa Murnai September 16, 2019 0 Sanarwar ta kuma kara da cewa wadanda ake zargin za su fuskanci tuhuma a gaban kotu.