” Ku murkushe mana masu fitinar kasar nan mu huta” –Babban Hafsan Sojojin sama
Sannan kuma ya gode wa kwamandojin da ke bakin daga da jami’an da ke duba su.
Sannan kuma ya gode wa kwamandojin da ke bakin daga da jami’an da ke duba su.
Shugaban tawagar wadannan dakaru Idi Sani ya sanar da haka da yake hira da manema labarai ranar Talata a garin ...
Gwamnati ta tura dakarun ta domin fatattakar wadannan mutane da ruguza shirin su da ayyukan su.
Sadique Abubakar, wanda ya yi wa sajojin Sama jawabi a Jalingo kafin su karasa, ya hore su da su zama ...