Boko Haram na daukar kananan yara sabbin sojojin sunkurun kungiyar – Rundunar Hadin Guiwa (MNJTF)
"A baya can Boko Haram sun fi bada karfi wajen kamen daliban sakantare mata, tirsasa su yin lalata da su ...
"A baya can Boko Haram sun fi bada karfi wajen kamen daliban sakantare mata, tirsasa su yin lalata da su ...
Sai dai kash duk da maharan sun sha kashi a hannun sojojin sun kashe soja daya.
Ministan Yada Labarai ya ce a yanzu Boko Haram saura 'yan tsirarun da ke kai hare-haren sari-ka-noke daga tsibirin Tabkin ...
Sauran sojojin da aka ji wa ciwo an kai su asibitin sojoji dake Maiduguri.
Daga cikin wadanda aka kashe din, Dole ya ce har da wani hatsabibin da ake kira Sani Danbuzuwa.
Ya ce an kashe wasu a kauyen Daban-Doka, kusa da Dansadau, inda a can ne aka kashe mahara 20 din.
Bayan gurfanar da Shugaban Mabiya Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, mabiyan sa sun rasa inda shugaban na su ya ke tsare.
Danjuma na nuni da cewa sojoji na taimaka wa makiyaya su na kashe mutane.