Sojoji sun fatattaki Boko Haram, sun kwato muggan makamai
An kwace makaman ne kuma an kore su bayan an bude wa juna wuta har tsawon minti 30.
An kwace makaman ne kuma an kore su bayan an bude wa juna wuta har tsawon minti 30.
Za a yi atisayin horas da daliban makarantar sojoji dake Zariya
Mai neman aikin FRSC ya fadi a mace bayan ya ci tseren gudun kilomita biyu
An kira wayar kakakin hukumar tsaro ta sojojin Najeriya, amma bai dauki waya ba.
An gina bangaren ne tare da gudummawar Gwamnatin kasar Jamus
Rahotanni sun ce Babban Hafsan Hafsoshin Najeriya, Tukur Buratai ya kai ziyara yau Laraba a yankin.
Amnesty International ta zauna tare da kwamitin inda ta damka masa binckiken da kungiyar ta fitar dangane sojojin.
Sauran sojojin da aka ji wa ciwo an kai su asibitin sojoji dake Maiduguri.
Amina ta ce Tafkin Chadi ya kasance gagarimin wurin neman abinci da sana’o’i na milyoyin jama’a.
Dakarun Najeriya sun bindige 'yan Boko Haram uku a Kukawa, jihar Barno