Dakarun sojin sama sun dakile harin kunar bakin wake a jami’ar Maiduguri
Dakarun sa sun fantsama domin gano maboyar sauran ‘yan kunar bakin waken da suka gudu
Dakarun sa sun fantsama domin gano maboyar sauran ‘yan kunar bakin waken da suka gudu
Har yan yanzu dai ana nan ana ta cacan baki tsakanin su.
Daga nan kuwa sai abu ya lalace inda suka ji wa juna ciwo su kuma makiyayan suka ruga cikin daji."
Sai dai kuma wata majiya ta ce sun kai harin ne domin su saci abinci da kuma magunguna.
Kakakin rundunar sojin Najeriya Sani Usman ne ya sanar da haka ranar Talata a jihar Borno
Sanadiyyar haka sun tarwatsa su sannan da yawa daga cikin su sun tsira da raunuka.
Buratai ya fadi haka ne a wata sako da ya fitar wanda kakakin rundunar soji Janar Sani Usman ya saka ...
Tukur Buratai ya sanar da hakan ne ranar Litini a taron baje kolin hotunan da aka yi na tunawa da ...
Da kyar dai aka samu aka tausasa matasan