Dakarun Najeriya sun yi rugurugu da daruruwan ƴan ta’adda, sun ceto ɗaruruwan waɗanda a ka yi garkuwa da su
Ya ce dakarun sun Kona jiragen ruwa na katako guda 249, na’uran tatso mai guda 28, manyan jiragen ruwa guda ...
Ya ce dakarun sun Kona jiragen ruwa na katako guda 249, na’uran tatso mai guda 28, manyan jiragen ruwa guda ...
Rundunar sojin Najeriya ta dakatar da karbar takardar neman yin murabus daga dakarunta.
An tsinto gawar Kwamandar Sojan Ruwa da ta bace cikin makonni biyu da suka gabata a Kaduna.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
An gano ramin da aka bizine Marigayi Janar Alkali a Filato
Wani Soja ya kashe kan sa bayan ya bindige wani Soja a Gwoza
Buratai ya ziyarci sojojin dake kwance a asibiti a Maiduguri
Buratai ya ce duk sojan da aka kama ya kara tserewa daga bata-kashin yaki da Boko Haram, zai dandana kudar ...
Rogers ya ce dakarun su sun fantsama daji don bin sahun wadannan miyagun mutane.
sun kwato makamai da dama da Boko Haram suka gudu suka bari bayan dakarun sun fatattake su.