Boko Haram sun kashe soja daya, wasu 16 sun bace
Dukkan wadannan kauyuka su na Arewacin Barno ne kuma su na kan iyaka da Jamhuriyar Nijar.
Dukkan wadannan kauyuka su na Arewacin Barno ne kuma su na kan iyaka da Jamhuriyar Nijar.
Zuwa yanzu an gurfanar da wadanda aka kama a wannan hargitsi.
Daga karshe aka fatattaki masu tattakin aka baza su sannan matafiya da su kan su sojojin suka kama gaban su.
An kira wayar kakakin hukumar tsaro ta sojojin Najeriya, amma bai dauki waya ba.
Manoma sun fara komawa gona zuwa yanzu.
Rundunar ta ce wannan soja ya fito ne daga bariki da ke jihar Kwara.
Buhari ya nemi wannan gafara ce a ranar Talata yayin da yake bada lambar girmamawa ta kasa ga Abiola.
Atiku ya kai ziyarar jaje, da duba wadanda suke kwance a asibiti ne domin duba su da basu tallafi.
Mutane daga cikin motan ne suka yi ta rokon sojan kafin nan Allah ya sa ya hakura.
An samu nasarar karkashe mahara da daman gaske.