Garba Shehu ya goyi bayan kakaba wa soshiyal midiya takunkumi
Ya buga misali da yadda soshiyal midiya ta zama alakakai a kasar Birtaniya, inda ta haddasa matasa shan sigari sosai.

Buhari ya ci gaba da cewa gwamnatin sa na fuskantar kalubalen yaki da rashawa.