HAJJIN BANA: Alhazai 313 sun rabu da ‘Taba Sigari’ kwata-kwata – Kaffa byMohammed Lere August 18, 2019 0 Asibitin Kafa da ke aiki a Makka, ya duba marasa lafiya fiye da 100,000 a bana.