Kano ta sami jami’a ta farko mai zaman kanta
Jami'ar mai suna Skyline University ta karbi shaidar amincewa ta fara aiki ne daga hukuma NUC ayu a Abuja.