Gwamnatin Kaduna za ta samar da kujeru sama da 200,000 a makarantun jihar
Kwamishinan ilimi na jihar Andrew Nok ya ce gwamnatin ta fara raba kujeru 90,000 ga wasu makarantun.