MATSALAR TSARO: Majalisar Dattawa na ganawar sirri da Manyan Hafsoshin Tsaron Najeriya
Sun amsa kiran gayyatar da Majalisar Dattawa ta yi masu ne, domin su yi bayanin halin da ake ciki kan ...
Sun amsa kiran gayyatar da Majalisar Dattawa ta yi masu ne, domin su yi bayanin halin da ake ciki kan ...
Ire-iren wadannan abubuwa dake ta yaduwa musamman yanzu ga 'yan Arewa ya zama abin tashin hankali matuka.
Bayan wadannan gwamnoni, zababben gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya halarci ganawan.
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ne ya wakilci shugaba Buhari a wurin taron.