NIGERIA AIR: Hadi Sirika ya zargi Honorabul Nnaji da neman cin hanci da cuwa-cuwa
Sirika ya yi wannan iƙirarin ranar Lahadi, lokacin da ake tattaunawa da shi a Gidan Talbijin na ARISE.
Sirika ya yi wannan iƙirarin ranar Lahadi, lokacin da ake tattaunawa da shi a Gidan Talbijin na ARISE.
A karshe ya shaida cewa an bi doka kafin aka sanar da wadanda za su rika sauka da tashi a ...
Sirika ya ce filin jirage saman Abuja da Legas ne za su fara aiki tukunna.
Najeriya ta rufe filayen jiragen saman ta gaba days cikin watan Maris, bayan barkewar cutar Coronavirus a duniya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya janye dokar Zaman Gida Dole da ya saka a jihar Kano na makonni biyu.
Akwai yiwuwar a zubar da wasu zababbun ministoci a kwandon shara