Binta Sipikin, kakakin Kwankwaso ta koma APC
Binta Spikin, Kakakin Yada Labarai ta tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ta koma APC.
Binta Spikin, Kakakin Yada Labarai ta tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso ta koma APC.
A Kano dai kowa ta sa zaben yayi, Kwankwasiyya sun yi nasu zaben haka suma bangaren gwamna Gandujiyya sun yi ...