Gwamnatin Tarayya ta kara yawan ma’aikatan N-Power zuwa matasa milyan 1 – Minista Sadiya
Shirin N-Power na cikin shirye-shiryen ayyukan inganta rayuwar al'umma (SIPs) da wannan ma'aikatar ke sanarwa.
Shirin N-Power na cikin shirye-shiryen ayyukan inganta rayuwar al'umma (SIPs) da wannan ma'aikatar ke sanarwa.
Sannan kuma za a rika tabbatar da cewa kudaden na zuwa aljifan wadanda suka kamata su amfana da su.
Buhari ya zabtare kashi 94% na kudaden Shirin Inganta Rayuwar Al’umma
Mu na da akalla mutane 290 da ke amfana a kowane wata a jihar Adamawa.
Mu na da akalla mutane 290 da ke amfana a kowane wata a jihar Adamawa.