An kirkiro na’urar gwajin cutar Daji ba tare da an je asibiti ba
Masana sun kara da cewa wannan na'ura zai samu a ko'ina sannan cikin kudi 'yan kalilan.
Masana sun kara da cewa wannan na'ura zai samu a ko'ina sannan cikin kudi 'yan kalilan.
Kasashen India, Pakistan,Indonesia, Sin,Philippines da Afrika ta kudu na fama da irin wadannan cutuka.