‘Yan kasar Sin biyu sun shiga hannun EFCC kan zargin harƙallar ma’adanai a jihar Ogun
Yan Najeriya shidan sun haɗa da Matthew Mathias, Oluwaseun Amoo, Wasiu Alao, Ajibola Nurudeen, Ibrahim Yinusa da Saidu Shuaibu.
Yan Najeriya shidan sun haɗa da Matthew Mathias, Oluwaseun Amoo, Wasiu Alao, Ajibola Nurudeen, Ibrahim Yinusa da Saidu Shuaibu.
Sannan Tinubu ya gode wa shugaba Xi Jinping kan walimar da ya shirya masa a yayin ziyarar da ya kai ...
Burinmu shi ne zamanantar da harkar noma ta hanyar tabbatar da dukkan manoma suna samun damar samun motocin.
Masana sun kara da cewa wannan na'ura zai samu a ko'ina sannan cikin kudi 'yan kalilan.
Kasashen India, Pakistan,Indonesia, Sin,Philippines da Afrika ta kudu na fama da irin wadannan cutuka.