Gabadayan mu gwamnonin APC mun amince Buhari ya fito takara a 2019
Shugaban Kungiyar Gwamnonin APC, Rochas Okorocha na jihar Imo ne ya bayyana haka ga manema labarai a fadar gwamnatin tarayya.