Kabilun Irigwe da Fulani sun yi sulhu a Jos
Nuru ya yi kira ga gwamnati da ta dauki matakai domin hana barkewar rashin jituwa a tsakanin a bokan zaman ...
Nuru ya yi kira ga gwamnati da ta dauki matakai domin hana barkewar rashin jituwa a tsakanin a bokan zaman ...
A wurin ganawar akwai Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Kasa, Ibrahim Gambari.
Lalong ya yi kira ga jami'an tsaro su ba himma wajen ganin sun kamo masu tada zaune tsaye a yankin.
Shugaba Muhammadu Buhari ya taya Jam’iyyar APC da Gwamna Abdullahi Ganduje da Simon Lalong murnar nasara a Kotun Koli.
Idan ba a manta ba Atiku da PDP sun shigar da kara kwanaki 177 da suka gabata, a ranar 18 ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta bayyana cewa wasu mahara sun kashe mutane uku a kauyen Kura Fall
Dama dai jiya Talata sun shafe tsawon lokaci su na tattauna batun, amma aka rabu baram-baram.
Mun yi ta kiran jami'an tsaro su kawo mana dauki amma inaa.
Duk da samar da tsaro da muka yi sai da aka far mana.