Ina cikin rudani yanzu, ‘in tafi majalisa ne ko in ci gaba da zama Minista’ – Lalong
Ni yanzu addu'ar ku na ke bukata Allah ya yi min zabi, ko sanata ko minista, yanzu na rasa wanne ...
Ni yanzu addu'ar ku na ke bukata Allah ya yi min zabi, ko sanata ko minista, yanzu na rasa wanne ...
Jam'iyyar APC ta ce ta nada Lalong darekta Janar din Kamfen din Tinubu ne saboda cancantar sa da kuma kishin ...
Ya yi wannan zazzafan ikirari a wata hira da aka yi da shi a gidan Radiyo na Nigeria Info Abuja ...
Gwamnatin Tarayya ta yi jimamin mutuwar Shugaban Hukumar Makamashi NAEC a Kaduna
An tsinto gawar Kwamandar Sojan Ruwa da ta bace cikin makonni biyu da suka gabata a Kaduna.
Mukan hada watanni hudu kafin gwamnatin ta biya mu rabin albashin wata daya.
A lokacin da suke wannan zanga-zanga sun barnata wasu gine-ginen gwamnati dake kan manyan titunan Jihar.