WASA YA BACI: Atiku da Gwamnatin Buhari sun raba hanya byAisha Yusufu October 12, 2017 Gwamnatin Najeriya ta soke dadaddiyar kwangilar da aka bai wa Intels, kamfanin Atiku