Mutane uku sun rasu a harin Zamfara byAisha Yusufu July 18, 2018 Shehu ya ce maharan sun tsere cikin daji bayan sun sami labarin cewa ‘yan sanda da sojoji na zuwa garin.