Duk wanda kaga yana shan taba sigari, toh yana da dan tabuwar hankali – Bincike
Masu dan tabuwar hankali ne suka fi shan taba sigari.
Masu dan tabuwar hankali ne suka fi shan taba sigari.
Akwai yiwuwar masu kiba su zamanto mashaya taba sigari.
Shaye-shaye da rashin motsa jiki illa ga Lafiyar jiki.
An hana siyar da sigar wa duk wanda bai kai shekara 18 da haihuwa ba.
‘’Cutar sigari ba karamar illa ba ce kuma ta na kawo mana barazana, sannan kuma ta na gurbata iskar da ...