Yadda yunwa ta sa tilas na rungumi harkar noma – Mace mai digiri na biyu
Dunmola Sodeke ita ce Shugabar Gonar Omodun Farms, kuma a Jami'ar Aberdeen ta kasar Scotland ta yi Digiri na Biyu.