Yin dokar hana yi wa mata Kaciya shine mafita ga lafiyar mata a Najeriya – CHAI byAisha Yusufu November 17, 2017 Lola ta ce bayan cutuka da kaciya ke kawo wa mata, yin shi tauye musu hakki ne.