SHUGABANCIN APC: Babu ruwan Modu Sheriff da ɗaure wa Boko Haram gindi -Tsohon Ɗan majalisa
Kassim ya ce abokan hamayyar siyasar sa ne kawai ke masa yarfe, domin a karya masa lagon ƙoƙarin sa na ...
Kassim ya ce abokan hamayyar siyasar sa ne kawai ke masa yarfe, domin a karya masa lagon ƙoƙarin sa na ...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana sanarwar rage farashin takin zamani samfurin NPK ga manoma, daga naira 5,500 zuwa naira 5,000.
Dan Majalisar Tarayya Abubakar Fulata, wanda ke wakiltar Kananan Hukumomin Birniwa, Guri da Kiri-Kasamma ne ya gabatar da batun neman ...
Ta ce amma tsohon al’amari ne, ba kwanan nan ya faru ba.
Har yanzu ana fama da kuncin talauci, duk kuwa da karin tattalin arziki
Hukumar ICPC ce da kan ta ta bayar da sanarwar cewa za ta gayyaci Lai gurfana a kotu domin bayar ...
Gaya wanda ya sake lashe zabe a karkashin APC, shi ne Shugaban Kwamitin Ayyuka a Majalisa.
Ndume ya ce bai amince a hana shi takara ba, domin shugaban APC ne ya tsaida Lawan, ba tare da ...
Saraki ya ce gwamnatin Buhari gwamnati ce ta mahandama da kuma wawurar kudaden jama’a.
Najeriya na da kudin da za a iya kauda cutar Kanjamau, ba sai an jira tallafi ba