WATA SABUWA: Yadda SSS sun kutsa cikin kotu sun sake kama Sowore da karfin tsiya
Al’amarin ya faru yau Juma’a da safe, inda SSS suka yi kokarin karya kofar kotun domin kutsawa ciki.
Al’amarin ya faru yau Juma’a da safe, inda SSS suka yi kokarin karya kofar kotun domin kutsawa ciki.
Yanzu a dalilin wannan hukunci, CCT za ta iya ci gaba da binciken mai shari'ar a kotun da'ar m a'aikata.