Buhari ba ya bukatar amincewar sanatoci kafin ya nada Alkalan Kotunan Abuja – Sanata Bamidele
Bamidele ya ce Cif Jojin FCT ne kadai idan Buhari zai nada tilas sai da amincewa da tantancewar Majalisar Dattawa.
Bamidele ya ce Cif Jojin FCT ne kadai idan Buhari zai nada tilas sai da amincewa da tantancewar Majalisar Dattawa.
Yadda cinikin jaragen yaki 12 daga Amurka ya samu babban cikas
Gaba daya batakashin bai dauke mu tsawon mintuna 45 ba domin mayakan Boko Haram din sun fi karfin mu a ...
Ya ce daga nan zuwa 2020 ana sa ran samar da ayyuka ga matasa har miliyan 15.
NYSC ta yi haka ne a matsayin martanin labarin da PREMIUM TIMES ta buga inda ta zargi Adeosun da mallakar ...
Majalisa za ta zauna ta duba dalilan da shugaban kasa ya bayar ko abin dogara ne ko kuma a’a.
Ya bayyana cewa dalilin su na goyon bayan sake zaben sa da kungiyar ta yi.