Sanatoci na binciken nada sabon Shugaban NYSC ‘ba tare da bin ka’ida ba’
NYSC ba wani bangare ba ne na sojojin Najeriya. NYSC na cikin dokokin da Majalisar Tarayya ta shimfida.