‘Yan bindiga sun kashe ‘yan banga biyu, sun yi garkuwa da mutane da dama a Katsina
Kwatas din Shola na tsakiyar cikin garin Katsina ne kuma yana bayan babban asibitin koyarwa na Umaru Musa Yar'adu'a.