Gazawar gwamnatin Buhari ta su ce can, kada a rika dora wa su Tinubu laifi, babu ruwan su – Tsohon Ministan Buhari
'Yan Najeriya na cigaba da zama wahalar ƙarancin fetur da kuma tsadar sa, inda wasu garuruwa ake sayen duk lita ...
'Yan Najeriya na cigaba da zama wahalar ƙarancin fetur da kuma tsadar sa, inda wasu garuruwa ake sayen duk lita ...
Pantami ne ya canji Shittu a ma'aikatar sadarwa ta kasa.
Shittu ya ce sauke Oshimhole ya zama wajibi idan har jam’iyyar APC na so ta sake cin zabe a 2023.
Shittu ya ce wannan ne karon farko da Yakubu zai gudanar da zabe na kasa baki daya. Don haka a ...
INEC ta daga zaben shugaban kasa da majalisar majalisar kasa zuwa ranar 23 ga watan Fabrairu sannan zaben gwamna ranar ...
Wancan wakilci a majalisa da ya yi a lokacin, shi ne madadin aikin bauatar kasa da bai je ba.
Yadda santsin siyasa ya kayar da ministocin Buhari
Ya nemi kotu ta hana su tura shi aikin bautar kasa a yadda ya ke a yanzu godai-godai da shi.
Tun Kafin nan Shittu ya rike mukamin dan majalisa mai wakiltar mazabar sa a amajlisar tarayya a baya.
‘Tsoffin ‘yan alewa ba su iya ceto Najeriya, sai matasa sabbin-yanka-rake.”