Kotu ta daure mutane 9 a dalilin kama su suna yin bahaya a waje byAisha Yusufu April 10, 2019 0 Kotun ta yanke musu hukuncin zaman kurkuku har na tsawon watani shida.