ZAMFARA: Matawalle ya buɗe kasuwannin mako-mako da wasu manyan kantina
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya sanar da buɗe kasuwannin mako-mako da aka rufe saboda matsalar tsaro da ya addabi ...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya sanar da buɗe kasuwannin mako-mako da aka rufe saboda matsalar tsaro da ya addabi ...
Sai dai kuma rundunar ta ce kafin su aikata ta'addanci su, jami'an ƴan sanda da Sojoji suka diran musu, suka ...
Jihar Zamfara, na daga cikin jihohin yankin Arewa Maso Yammacin Najeriya da hare-haren ƴan ta'adda da ƴan bindiga yayi muni ...
Sun koka cewa masarautar ba ta kyauta nada Fani-Kayode sarautar Sadauki ba a masarautar.
Matawalle ya koka kan matsalolin rashin ilimi da rashi tarbiyyarta da ya yi wa yara yanzu katutu musamman a yankin ...
Mahara sun kashe 'Yan Sintirin CJTF shida a Zamfara
Cikin su akwai wani da aka kama a wani kasuwa a garin Shinkafi.
Har ila yau rahoton yace sun sace mutane 60, cikin har da wani dagacin gunduma daya.
Muna kira ga mutanen jihar da su taimakawa gwamnati wajen shka itatuwa a muhallin su." Kaura ya ce
matan, ‘ya'yanta shida da wani makwabcinsu sun mutu sannan wasu na kwance a asibiti har yanzu.