KISAN GILLAR ZABARMARI: Muddun mutane suka cigaba da tona mana asiri, za mu cigaba da Kashe su – Boko Haram
PREMIUM TIMES HAUSA ta buga yadda Boko Haram suka yi wa wasu manoma 43 kisan gilla a daidai suna aikin ...
PREMIUM TIMES HAUSA ta buga yadda Boko Haram suka yi wa wasu manoma 43 kisan gilla a daidai suna aikin ...
Kayayyakin sun hada da shinkafa, macaroni, taliya, gishir, garri, sukari da kuma katan-katan na indomi.
Bayan haka jami'an gwamnati sun bi dadalla-dalla irin abincin da ake dafawa yaran makaranta daga litini zuwa juma'a.
Daya daga cikin leburorin ya shaida wa manema labarai cewa rabon sa da waje tun a ranar 23 Ga Maris.
Ya bayyana cewa shugabancin kamfanin ya samu takardar da gwamnatin ta aiko ne ta hannun Ma’aikatar Kula da Muhalli ta ...
Kasar za ta yi amfani da shi wajen sarrafa lemon maltina, alawar chakulat, biskit da dai sauran kayan kwadayi da ...
Manoma a jihar Kano sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kara ware kudade domin inganta fannin aiyukan noma ...
An samu albarusai 4653 a cikin buhun, wanda buhun zuba shinkafa ne.
Shugaban Kungiyar RIFAN na Jihar Neja, Idris Abini ne ya yi wannan kira a Minna, a lokacin da ya ke ...
Dalilin tsadar shinkafar gida kudi daya da shinkafar waje