Jama’atu ta umarci malaman da ke karkashin kungiyar su janye daga makabala da Abduljabbar
Kafin nan dai Sarkin Musulmi a baya ya yi murna da shirya makabalar, kuma ya ce da kan sa zai ...
Kafin nan dai Sarkin Musulmi a baya ya yi murna da shirya makabalar, kuma ya ce da kan sa zai ...
Ibrahim Musa, wanda shi ne Shugaban Masu Yada Labarai na IMN, ya fitar da bayani a rubuce, wanda kuma ya ...
Jami'an tsaro ba za suyi kasa-kasa ba wajen hukunta duk wanda ya nemi ya karya wannan doka a jihar.
Idan Buhari ya saka hannu a wannan doka, wannan ƙungiya ya zama haramtacce kenan a kasar nan.
Hukumar ’Yan Sanda ta bada sanarwar takaita yin zanga-zanga a Babban Birnin Tarayya, Abuja.
Akwai yiwuwar El-Zakzaky ya makance, sannan matar sa na fama da radadin raguwar harsashi a jikin ta
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Bankuna da ofisoshi basu bude wuraren aiki ba yau.
Sun yi nuni da yadda gwamnati ke ci gaba da rike shugaban kungiyar Shi’a Ibrahim El-Zakzaki ba tare da an ...
Gwamnati ta tsare shugaban kungiyar Ibrahim El-Zakzaky bayan arangamar da kungiyar tayi da sojojin Najeriya a garin Zariya.