Gwamnatin Kaduna ta maka El-Zakzaky a kotu, tana tuhumar sa da laifin kisa
An maka El-zakzaky kotu ne a daidai lokacin da mabiyan sa ke ta kara tururuwa a Abuja, su na zanga-zangar ...
An maka El-zakzaky kotu ne a daidai lokacin da mabiyan sa ke ta kara tururuwa a Abuja, su na zanga-zangar ...
Cewa cikin Kasuwar Wuse na nan kalau.
Rundunar ‘yan sandan Abuja ta tarwatsa dandazon mabiya Shi’a
Ba za mu hakura ba sai an sako Jagoran mu.
Tun su na yi ba su da yawa sosai, har suka kai daruruwa, yanzu har sun sun kai dubbai, kuma ...
shugaban Shi’a har yanzu ya na kulle, duk kuwa da kotu ta ce a sake shi tun cikin 2016.”
Daruruwan su ne su ka fito kan titinan Abuja, su ka fara zanga-zanga, tun daga Garki Area 10 su ka ...
Ibrahim Musa ya ce gwamantin jihar Sokoto ta bi sahun sauran jihohin arewa don hana su gudanar da zanga-zanga.
Gwamnati na tsare da Ibrahim El-Zakzaky da matarsa tun a watan Disembar 2015.
“ Yau Kwanakinsa 588 kenan a daure duk da sakinsa da kotu ta ce anayi.”