‘Yan sanda sun hana karakainar zanga-zanga a cikin Abuja
Hukumar ’Yan Sanda ta bada sanarwar takaita yin zanga-zanga a Babban Birnin Tarayya, Abuja.
Hukumar ’Yan Sanda ta bada sanarwar takaita yin zanga-zanga a Babban Birnin Tarayya, Abuja.
Dalilin mu karya kofar Majalisar Tarayya mu ka kutsa da karfin tsiya
Zuwa yanzu an gurfanar da wadanda aka kama a wannan hargitsi.
Kimanin mabiya Shi’a 491 aka kama, kuma a ranar Alhamis aka gurfanar da 120 daga cikin su a kotu, a ...
Gwamnati ta gurfanar da ‘yan Shi’ar da aka kama a kotu
Ciroma ya ce an samu bam na kwalba har guda 31 da wasu makamai a hannun wadanda ake tsare da ...
Allah ka tsare mana imaninmu da mutuncin mu. Amin.
Mabiyan sun fito titunan ne a daidai za a ci gaba da shari'ar shugaban su a kotu dake Kaduna.
Bayan gurfanar da Shugaban Mabiya Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, mabiyan sa sun rasa inda shugaban na su ya ke tsare.
A hargitsin dai sojoji sun kashe mabiyan sa 348, yayin da soja daya ya rasa ran sa.