Yadda ƴan shi’a suka diran ma ƴan sanda a Wuse, Abuja, suka kashe ƴan sanda biyu
Yadda ƴan shi'a suka diran ma ƴan sanda a Wuse, Abuja, suka kashe ƴan sanda biyu, suka raunata uku l, ...
Yadda ƴan shi'a suka diran ma ƴan sanda a Wuse, Abuja, suka kashe ƴan sanda biyu, suka raunata uku l, ...
An gano cewa ƴan shi'an dake Ƙarƙashin kungiyar IMN ne su kutsa cikin masu zanga-zanga na ainihi suka saje dasu
Domin taya kiristoci murnar zagayowar ranar Kirsimeti Kungiyar Shi'a a Zariya sun halarci wa'azin coci daka ayi ranar kirsimeti.
Da suka taru a wannan fili domin gudanar da taron sai ko matasan unguwa suka afka musu domin su kora ...
Trump ya bayar da umarnin kisan Soleimani a cikin kasar Iraq a wata ziyara da ya kai kasar daga Iran.
Alkali Taiwo Taiwo ya yanke hukuncin cewa zanga-zangar lumana ce suke yi, babu mai makami dauke a cikin su.
Malamin ya yi azumi uku cur ya na tsare a Kaduna. Kuma an yi Sallolin Idi biyar ya na tsare ...
Yakin da gwamnatin Jonathan ce ta haramta Boko Haram da kuma gwamnatin Amurka tun cikin 2013, gwamnatin Buhari kuma ta ...
Ashura rana ce da mabiya Shi’a ke gangamin nuna alhini da jimamin kisan Hussain (AS), jikan Annabi Muhammadu (SAW).
Ibrahim Musa, wanda shi ne Shugaban Masu Yada Labarai na IMN, ya fitar da bayani a rubuce, wanda kuma ya ...