Shugabancin Tinubu ba sa’a ba ce, mu’ijiza ce daga Allah – Shettima
Dajin da muka keto har Shugaba Bola Tinubu ya samu nasara ba sa'a ba ce kaɗai ko wani gam-da-katar.
Dajin da muka keto har Shugaba Bola Tinubu ya samu nasara ba sa'a ba ce kaɗai ko wani gam-da-katar.
Ya furta hakan ne lokacin da ya ke jawabi wurin Taron Dabarun Tattalin Dukiya, wanda aka yi a Abuja, a ...
Daga nan ya ƙara da cewa daga yanzu ba za sake bari baƙin 'yan siyasar da jama'ar Jihar Bauchi ba ...
Mu ne waɗanda su ka fi kowa samun sa'a a Najeriya. Amma ba wai don mun fi sauran maƙwautan mu ...
Idan da a ce Arewa maso Gabas ƙasa ce, to da talaucin mu ya zarce na Chadi, Afghanistan da Nijar." ...
Ya ce Shugaban Ƙasa Bola Tinubu na sane da dukkan ƙalubalen da ke damun Najeriya, kuma a shirye ya ke ...
SHETTIMA A RASHA: 'Nan da shekara ɗaya za a riski gagarumin sassaucin rayuwa a Najeriya'
Sanatocin biyu su na kai masa ziyarar ce tare da masu take masu baya, waɗanda su ka haɗa da Sanata ...
Cikin makon jiya ne jam'iyyyar Action Alliance (AA) ta ce wa kotu a soke nasarar da INEC ta ce APC ...
Lauyan AA da Okanigbuan mai suna Dauda Usman, ya nemi a jingine zaɓen nasarar zaɓen da Tinubu ya samu, a ...