An Kaddamar da Asusun Dala Biliyan 20 Don Bunƙasa Dimokraɗiyya a Afirka ta Yamma
Gidauniyoyin sun ƙaddamar da asusun ne a Abuja a ranar Litinin da niyyar bunƙasa dimokuraɗiyyar a yankin Afirka ta Yamma.
Gidauniyoyin sun ƙaddamar da asusun ne a Abuja a ranar Litinin da niyyar bunƙasa dimokuraɗiyyar a yankin Afirka ta Yamma.
Tilas a bai wa Afrika ƙima kuma a riƙa girmama nahiyar kamar yadda ta cancanta a Majalisar Tsaro ta Majalisar ...
Shettima ya tabbatar masu da cewa gwamnatin tarayya za ta tabbatar an maida su gidajen su ba da jimawa ba.
Jihohi musamman na Arewacin Najeriya sun yi fama da jarabawar ambaliya, da y yi sanadiyar rasa dukiyoyi da rayuka a ...
Mataimakin shugaban kasar ya amince da kalubale a bangaren kiwon lafiya, wadanda suka hada da hauhawar farashin magungun
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima, ya ƙaddamar da wasu ayyukan inganta rayuwar jama'ar Jihar Jigawa a ranar Talata.
shirin i-FAIR na ɗaya daga cikin tsare-tsaren da Isra'ila ta fara a Najeriya, wanda ya ce ya samu gagarimar nasara.
Sanarwar ta ce idan ya je zai yi jawabi ne kuma zai jagoranci wani zaman tattaunawa da masu sha'awar zuba ...
Dajin da muka keto har Shugaba Bola Tinubu ya samu nasara ba sa'a ba ce kaɗai ko wani gam-da-katar.
Ya furta hakan ne lokacin da ya ke jawabi wurin Taron Dabarun Tattalin Dukiya, wanda aka yi a Abuja, a ...