Coronavirus: Jihar Nasarawa za ta killace duk wani da ya dawo daga Jihohin Kano da Legas Gwamna Sule
Gwamna Abdullahi Sule na jihar ya shaida haka a taro da yayi da sarakuna da shugabannin addini na jihar.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar ya shaida haka a taro da yayi da sarakuna da shugabannin addini na jihar.
A dalilin wannan ambaliya an kiyasta cewa mutane sun yi asarar da ya kai Naira miliyan 70.
Sanni ya samu nasarar daukar hotunan kananan yaran kowane dauke da katin shaidar rajista.