NAIRA BILIYAN 11: Babbar Kotun Katsina ta ci gaba da tuhumar Ibrahim Shema
Babban Lauya mai kare Shema, Joseph Daudu, ya yi fatali da ci gaba da sauraren karar.
Babban Lauya mai kare Shema, Joseph Daudu, ya yi fatali da ci gaba da sauraren karar.
Gungun masu kare Shema a karkashin jagorancin babban lauya J.B Daudu, A.T Kehinde, B.Y Kura da kuma Uyi Igunma, sun ...
"Na dage wannan shari'a zuwa ranar 14 Nuwamba, 2017."
Masari ya ce gwamnati za ta binciki yadda wancan gwamnati ta kashe kudaden Jihar.
‘’Mu kanmu a matakin jiha sau da dama kudaden tallafin da gwamnatin tarayya ke rabawa, kamar kudin ceto jihohi da ...