Tatsuniyoyi da karerayi ne dankare a littafin Jonathan – Kashim Shetima
Shettima ya ce surutai ne kawai Jonathan ya tsatssaro amma ba gaskiya ba.
Shettima ya ce surutai ne kawai Jonathan ya tsatssaro amma ba gaskiya ba.
Ya kamata a shigar da malamai cikin shirin inganta 'yan Boko Haram
Goni ya gode wa sojojin Najeriya dangane da irin kulawar da suke ba ‘yan Boko Haram wadanda suka mika wuya.
Mahaifin Shekau limamin garin su a wancan lokaci kuma ya dade da rasuwa.
Boko Haram ta fara karbar harajin da ta ke kira ‘jizya’ a wasu matsugunai na yankunan Barno, Yobe da kuma ...
" Kuma ma duk 15 din basu karkashin Shugaban Kungiyar, Abubakar Shekau domin suna tare da mazajen su ne da ...
Ayinla ya ce sun mika Sani ga hukumar SSS domin ci gaba da bincike.
Mai yiwuwa shi ma Shekau din, za a iya cewa nesa ta zo kusa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa duk wanda ya tsegunta inda Shekau ya ke, to zai samu lada ta naira miliyan ...
Ya roki su tashi su taya shi yaki har sai an ga karshen kwal uwar daka.