Lokacin da na fara kamfen ɗin neman gwamna ba ni da ko Naira 100,000 ajiye a banki ko a gida -Shekarau
Za a fara tarukan cikar ƙungiyar shekaru 70 ne a ranar 12 ga Oktoba, 2024, kuma Shekarau shi ne Shugaban ...
Za a fara tarukan cikar ƙungiyar shekaru 70 ne a ranar 12 ga Oktoba, 2024, kuma Shekarau shi ne Shugaban ...
Shekarau ya ƙara da cewa kuma har ya yi gwamna ya kammala shekaru takwas bai taɓa cirar kuɗaɗen ƙananan hukumomi ...
Shekarau wanda tsohon Ministan Ilmi ne, kuma ya yi sanata tsakanin 2019 zuwa 2023, ya ce domin shawo kan halin ...
A wajen bukin, Shekarau ya kara da cewa zai yi duk abin da zai yi a siyasance don ganin PDP ...
Kuma a siyasa, ya kamata ka sani cewa abu ne mai wahala ka ce wa wani ɗan takara ya janye ...
Tsohon Shugaban Kwamitin Kasafin Kuɗi a Majalisar Tarayya, Abdulmumin Jibrin, ya fitar da sanarwar dalilan ficewar sa daga APC zuwa ...
Sanara Ibrahim Shekarau ya canja sheka daga jam'iyyar ANPP ya koma jam'iyyar NNPP, jam'iyya mai alamar kayan marmari a Kano.
A matsayi na na Musulmi, na rantse da Girman Alƙur'ani Gwamna Ganduje bai umarce ni wai na janye wa Shekarau ...
Sai kuma Alhassan Doguwa da kuma kakakin majalisar dokokin jihar Kano Hamisu Ibrahim Chidari.
Sai ga shi kotun ɗaukaka kara na yanke hukunci sai uwar jam'iyya ta mika wa Abdullahi Abbas satifiket.