APC: An dage zaben fidda da gwani na jihar Zamfara
An dage zaben zuwa ranar 1 ga watan Oktoba.
An dage zaben zuwa ranar 1 ga watan Oktoba.
Aliyu ya fadi haka ne da yake karanta khudubar sa na ranar Idi.
Ya ce yananan a dan APC dinsa kuma cikakken dan jam'iyya.
Sanatoci 20 da ake hangen za su canja sheka
Sanata Shehu Sani dai na wakiltar Kaduna ta tsakiya ce a majalisar dattawa.
Ya ce zaben shugabannin APC da aka yi na jihohi, an gina shi ne a kan tubalin toka.
Shagari ya ce Buhari mutum ne mai gaskiya, rikon adana da kishin kasa.