Attahiru Jega ya shiga PRP
Ko yaro ka ci karo da a fadin kasar nan ya san wannan suna na Jega.
Ko yaro ka ci karo da a fadin kasar nan ya san wannan suna na Jega.
Sanata Shehu Sani ne ya bayar da kudirin bukatar a gayyaci Sufeto Janar Adamu.
Sani ya sha kaye a hannun dan gaban goshin El-Rufai, wato Uba Sani,
'Yan Sanda sun nesanta kan su daga adadin da El-Rufai ya sanar
Ma'akatan na fama da talauci da fatara
Akwai yiwuwar PRP ta ba da mamaki a zaben sanata ta Kaduna Ta tsakiya saboda Shehu Sani
Yadda Saraki ya zama 'kashin kifi' a wuyan Sanatoci
Gwamnatin Buhari ta yaudari ’yan Najeriya
Shehu ya tura wa Ekeremadu wannan sako ne ta shafin sa ta tiwita.
Sani na daya daga cikin wadanda suka yi fafutikar kafa gwamnatin APC, inda ya nemi takarar sanata, kuma ya yi ...